Hotunan kayan koyon karatu da koyarwa da gwamnan kano Abba kabir yusuf ya raba

Hotunan kayan koyon karatu da koyarwa da  gwamnan kano Abba kabir yusuf ya raba ga kowace karamar hukuma 44 ta jahar kano.

Mai girma gwamna yasha alwashin farfado da harkan ilimi Dan gane da samun koma baya da ilimi yasamu a shekarun baya. Yamaida hankali wajen tallafawa dalibai wajen biyane scholarship da rage kudin makaranta. 





























📷 Kibadash Photography


Kubiyomu ta WhatsApp channel Daily Net News Don samun labarai Akai Akai: 

0/Post a Comment/Comments

Breaking News

Ads1

{ads}

Ads2