Yanzu haka a jihar Katsina ana ƙaddamar da shirin jami'an tsaro na musamman Mai suna Katsina Community watch Corps




Yanzu haka a jihar Katsina ana ƙaddamar da shirin jami'an tsaro na musamman da jihar wato Katsina Community watch Corps tare da ƙaddamar da motoci masu sulke da motoci ƙirar Hilux guda 70 da kuma babura 700 domin shiga lunguna da saƙo na jihar domin magance ta'addanci a jihar



Cikin wa'inda suka halarci taron sun haɗar da tsohon shugaban kasar Najeriya General Muhammad Buhari da gwamnonin Arewa masu yammacin ƙasar nan





 Kubiyomu ta WhatsApp channel Daily Net News Don samun labarai Akai Akai: 

0/Post a Comment/Comments

Breaking News

Ads1

{ads}

Ads2