Wurare 8 Da Zaka Tabawa Matarka Ka Zunguro Mata Soyayyar Ka


 Wasu Wurare 8 Da Zaka Tabawa Matarka Ka Zunguro Mata Soyayyar Ka:


ZAMANTAKEWAR AURE GA MA'AURA:


SHARE 👴

#tsagayarmalamtonga 

Ba sai da kalamai kadai kake iya tsokano soyaya ba. Akwai wasu muhimman Wurare da mata suke son mazajensu su rika musu wasa da wajen. Ka sansu? Idan bakasansu ba to kasu kamar haka:


 

1: Akasarin mata suna son mazansu su tabamusu kafadansu.


Mace tana so idan tana zaune ka tsaya a bayanta kana matsamata kafadanta kaman kana mata tausa.


Ka kula a wannan lokacin ko hira take sai ta sauya sauti saboda yadda wannan wasan yake shiganta.


2: Idan kana zaune da matarka ka tallafota kana wasa da kunnunwanta. Nan take zata dauke wuta.


Akwai nau'ukan wasa da kunnuwan mace kusan kashi 3 da mata suke matukar so da kauna, yi kokarin mata su.


3: Mata suna son ka daura dan yatsanka ka rufe mata bakinta. Sai ka sunkuwa ka mata rada da wani kalmar soyayya a kunnunwanta.


Wayyo idan ka samu macen da ake cewa romantic ba zaka daga kanka sama ba sai ta hauka da tsotso baki.


 

4: Kasan cibiyar duk wata mace wurine da take son ji mijinta ya taba mata shi.

Bama wai tabawa kawai ba ka shafa mata wajen.


Misali idan ka rungumota ta baya, sai ka sa hannunka kasan cibiyanta zuwa maranta kana shafamata shi.


Wannan salon soyayyar yana kidimar da mata musamman idan auren soyayya akayi.


5: Mata suna son suna zaune ka dauki kafafuwanta ka daura akan cinyoyinka kana matsa matsa tafukan kafafuwanta kana mata tausa a hankali kana jan yatsunta cikin soyayya. 


 

Daga yau din nan ka gwada yiwa matarka wasa da wadannan wuraren ka bini da addu'ar fatan alheri.

Follow the Daily Net News channel on WhatsApp: 

0/Post a Comment/Comments

Breaking News

Ads1

{ads}

Ads2