ILLOLIN SHAN GABAN MACE KO GABAN NAMIJI

 


ILLOLIN SHAN GABAN MACE KO GABAN  NAMIJI 

Tabbas kaso 20 cikin 100 na al'umma sai sun fara shan al'aura kamin su soma saduwa, sannan kuma ma'aurata su kanyi hakan kamin su fara saduwa. To yin hakan yana da illa sosai ga lafiyan Ma'aurata, domin gaban mata na fitar da wani ruwa, sannan yakan fitar da maniyyi kuma yakan fitar da jini.

 Kayi tunani mai kyau akan wadannan abubuwan, kuma kana sa harshenka kana tsotsa kai ma ai kasan akwai matsala. Kusan duk cututtukan da ake dauka ya hanyar saduwa to za'a iya daukarsu ta baki. 


KARANTA:

Maganin kurajen gaba da kaikayin gaba


Matan da suke dauke da cutar kanjamau, zasu iya gogawa marar cutar ta hanyar tsotsar gabansu, sannan akan iya diban ciwon sanyi ta yanhar haka, kuma ciwon hanta ma ana kamuwa da shi ta yanyar hakan .Cututtukan da za'a iya diba ta hanyar tsotsar Gaban mace ko Gaban namiji sune kamar haka.

(1) Ciwon sanyi

(2) Ciwon hanta

(3) Cutar kanjamau

Wadannan kadan kenan daga cikin cututtukan da ake iya diba ta wannan hanyar na tsotsar gaban mace, haka ma shan gaban namiji kan iya haddasa su, don haka masu ririn wannan dabi'a sai su daina don nemawa kansu mafita. 

Don samun labarai da yadda ake hada magunguna cikin sauki Ku biyomu a shafinmu na Telegram.

GidanKayanDadi

https://t.me/gidankayandadi

0/Post a Comment/Comments

Breaking News

Ads1

{ads}

Ads2