MAGANIN CIWON IDO KO WANE IRI

 



MAGANIN CIWON IDO FISABILILLAH....


السلام عليكم ورحمة 


Da fatan kuna lafiya.?

ALLAH va bar zumunci ameen summa ameeen.

👇

Duba da yadda ake ta fama da ciwon ido, a wannan lokacin da wuya, ka Shiga kaga babu Wanda yake fama da wannan ciwon idon muka ga ya dace mu baku wannan sirrin na suratul hamdi.


Wanda da ikon ALLAH aka jarraba shi, in dai a kan ciwon ido ne da za a rabu da shi.


Don haka Naga ya dace Kuma a baki wannan sirrin ku jarrabawa kanku ko y'ay'an ku ko yan uwa, ko baka da ciwon idon zaka iya yiwa kanka riga-kafi.


GA YADDA AKE YIN WANNAN MAGANIN MAI ALBARKA KAMAR HAKA.

👇👇👇

Ana samo ruwa mai kyau mai tsafta sai a karanta masa suratul fatihatil-Kitab wato #Fatih kafa 11 duk kafa 1 idan aka karanta sai an tofa a cikin ruwan sai a wanke idon da wannan ruwan.


Sannan sai a sake karantata kafa 11 a tofa a Dan yatsa #Ibhama wato manuni sai ayi kamar yadda ake saka kwalli duk kafa 1 idan an karanta sai a tofa a Dan yatsan sai ayi Bismillah sai ayi yadda ake saka kwalli a shafi idon kowanne ido sai an karanta Masa kafa 11.


Sannan duk kafa 1 idan an karanta sai an tofa, a Dan yatsan an shafi idon.


Kullum a Rana sau uku akeyi safe Rana dare ruwan za a iya samun, mai yawa wanda zai isa ayi amfani da shi sau uku a rana sannan idan mutum sun kai ko su dubu ne zasu iya amfani da ruwan.


Kananun yara wadanda ba zasu iya ba za a iya yi masu sai a wanke masu fuskar da ruwan sa a karanta a tofa a Dan yatsan su ko naka Kai Wanda za kayi masu sai ka yi masu shafar.


Idan jariri ne sai a karanta kafa 11 ana tofa masa a cikin idon sa sau uku a rana.


Ana yin wannan sirrin ne na tsawon kwana uku.


Dan uwa wallahi ciwon ido Kona ture ne wallahi kayi Masa wannan sirrin sai ka warke IN SHA ALLAHU.


Yan uwa suratul FATIHA ai waraka ce ga kowanne irin ciwo.....


IZINI AYIWA ANNABI SALATI AYI SHARE DA LIKE.


ALLAH ya baku ikon yi Ameen.🤲


اللهم صلي على محمد وعلى آله وصحبه أجمعين

Follow the Daily Net News channel on WhatsApp: 


0/Post a Comment/Comments