Hadin Maganin Infection
Kina fama da infection kinye treatment har kin gaji toh ki jaraba wannan hadin, infection Koh nah gado ne sai kin rabu da she.
Abubuwan hadawa
Tumeric (Kurkum)
Ginger (Citta)
Cloves (Kanumfari)
Masauro
Garlic (Tafarnuwa)
Namijin Goro
Yadda Ake Hada Shi:
Za'a wanke so sosai, a daka ko a markada su yadda ya dace, sannan a dafa da ruwa gwargwado. Ana tacewa bayan ya huce.
Ana Shan cup daya kafin a karya.
Amfanin Wannan Infection Combo
Yana taimakawa yaki da infection a jiki
Yana taimaka wa wajen tsabtace ciki
Yana taimakawa wajen ƙarfafa garkuwar jiki (immune system)
Yana taimakawa wajen rage wari mara kyau da rashin jin daÉ—i
Yana taimakawa wajen daidaita lafiyar mata da maza
Yadda Ake Hada Shi (Takaitaccen Bayani)
Ana wanke kayan sosai, a daka ko a markada su yadda ya dace, sannan a dafa da ruwa gwargwado. Ana tacewa bayan ya huce.
Join Our WhatsApp Group
Don’t miss out on any real-time information. Join our WhatsApp group to stay updated


Post a Comment