Amfanin Kankana ga lafiyar jiki da ta Iyali


 Amfanin Kankana ga lafiyar jiki da ta Iyali 


Kankana uwar ruwa gahi komai nata nada amfani a jikin dan-adam ga wasu bayanin amfanin shan kankana kamar haka:-


1. Kankana na dauke da sindarin

"Lycopene" wanda yake kauda kwayoyin cutar daji.


2. Kankana na samar da kariya daga ilollin zafin rana da kuma haske.


3. Masu yawan shan kankana tana inganta lafiyar su domin da wuya su kamu da cutar asthma saboda kankana na dauke da sindarin "Vitamin C" 


4. Kankana na samar da kariya daga cututtukan da suka shafi zuciya.


5. Ya'yan kankana nada mai, wannan man na taimakawa wajen gina jiki da ingantashi.


6. Ya'yan kankana na dauke da sindarin "amino acids" wannan sindarin na karawa Dan-adam lafiyar jiki da karfi da kuzari jima'i 


7. kankana na kara kaifin tunani Dan'adam 


8. Idan matum yayi rashin lafiya yana bukatan kankana domin kuzarinsa da jininsa ya dawo jikinsa.


9. Kankana tana dauke da sindarin dake bada kariya da rage cutar hawan jini 


10. Uwargida zaki iya yin juice dinta domin inganta lafiyar ki da kara miki ni'ima da ingantacciya dana mai gida kai har ma da yara tana gyara su.


Kankana kenan uwar ruwa, kariyar, sanya nishadi, uwargida da maigida kada ki bari ko kabari a barku a baya domin kankana nada matukar amfani a gare mu baki daya ki hanzarta ki koyi hanyoyin sarrafa ta domin amfanin ki da na iyalin ki. 


Please share this.

0/Post a Comment/Comments

Breaking News

Ads1

{ads}

Ads2