MAGANIN CIWON KUNNE


 MAGANIN CIWAN KUNNE MUJARABIN INSHALLAH


Duk Wanda yakeda wannan larurar ta rashin lafiya Na ciwan kunnen  


anasamun wannan ya'yan itacen bishiyar


 DARBEJIYA 

ko BEDI 

ko MAINA 


Duk É—ayane Kadakesu kamatse ruwansu kazubashi acikin kunnen da yake CIWAN 


insha Allahu zaka warke kodai Ciwan kunne Me RUWA kokuma mai KUDA kowanne kalane Indai yanayin Ciwan an jarabashi mugani Allah yatai makemu Amin summa amin


Kuyi sharing don Al'umma su Amfana.

0/Post a Comment/Comments

Breaking News

Ads1

{ads}

Ads2