MAGANIN CIWON SANYI NA MATA DA MAZA


 MAGANIN CIWON SANYI NA MATA DA MAZA


Idan anci karo da wannan fa ida a a watsata  domin yan uwa su amfana da fatan allah shi hadamu cikin ladan tare 


A cigaba da kokarin wannan cibiya ta magungunar gargajiya. Me suna kowace cuta da maganinta. Na ganin al al umma sun kasance cikin koshin lafiya da walwala 


Shi yasa yauma muka kawo muku wannan fa ida domin jin dadinku da fatan 


ALAMOMIN MACE ME DAUKE DA SANYI


1. Jin Zafi Lokacin Jima i

2. Kaikayin Gaba

3. Fitar farin ruwa agaba

4. Gushewar Shaawa

5. Warin Gaba


ALAMOMIN SANYI NA MAZA


1. Kankancewar Gaba

2. Saurin Inzali

3. Kaikayin Matse matsi

4. Kaikayin Gaba

5. Gushewar Shaawa

6. Da Sauransu.


Ga fa idar da za a hada domin rabuwa da wannan matsaloli


1- A samu namijin goro guda 5,


2- a samu citta mai ashar (mai yatsu) guda 4, ko 5


3- a samu tafarnuwa guda 3 a ko 4 ajajjaga su,


4- lemon tsami guda 5,


Sai ayanka su kanana Kuma a jajjaga su,


Shikuma lemon tsamin ayanka shi amatsa ruwan acikin tukuya Kuma ajefa bawon aciki atafasa su dukka,


Atace kafin asha, idan kuma babu dadin sha to azuba zuma idan za'asha dan yayi dandano,

Asha rabin kofi sau uku 3 a Rana na tsahon sati 2,

Insha Allah za'a samu nasara.


Kuma hadin yana maganin gonoria


kuyi sharing Dan al'umma su anfana,

0/Post a Comment/Comments

Breaking News

Ads1

{ads}

Ads2