MAGANIN CIWON YATSA DAN KANKARE
Ina masu fama da kowanne irin ciwon hannu ko ya kai shekara nawa to insha Allahu cikin ƙanƙanin lokaci zai warke tsaf.
A nemi wannan mahaÉ—in maganin...
1. JIJIYAR TUMFAFIYA
2. LALLE
To a nemi saiwar TUMFAFIYA a ɓare ɓawon bayan a shanya ya bushe a daka a hada da LALLE a ɗaura kunshi da shi, to insha Allahu kwana daya biyu za a samu waraka daga wannan ciwo.
Kuyi sharing É—in wannan rubutu don yan uwa su amfana...
Post a Comment