MAGANIN ULCER

 

MAGANIN ULCER


   ABUBUWAN DA ZA'A NEMA

1- Sassaƙen Kanya

2- Ganyen Zogale

3- Sanya

4- Sassaƙen Marke

4- Garin Habbatussauda

6- Zuma


        YANDA ZA'A HAÆŠA 

Wadannan abubuwan kowanne asamu garinsa mai laushi sai a ɗebi chokali ɗaya na kowanne amma Habbatussauda yazama chokali biyu sai ahaɗasu agauraya sai a kwaɓa da zuma.

Idan mutum bayida zuma mai yawa zai iya É—iban kaÉ—an na haÉ—in garin ya kwaba da zuman.


          YANDA ZA'ASHA

Adinga shan chokali biyu da safe da dare aƙalla awa ɗaya kafin aci abinci ko awa ɗaya bayan anci abinci.



@Zauren Abu Muhaisin Islamic and Traditional Herbal.

Kubiyomu ta WhatsApp channel Daily Net News Don samun labarai Akai Akai: 

0/Post a Comment/Comments

Breaking News

Ads1

{ads}

Ads2