Sama da mutane Dubu daya 1000 (mahaddatan Qur'ani) Suna jiran tantancewa a Gidan kwankwanso

Over 1000 Male and Female Qur'anic Memorizers (15 - 25 years) have arrived today (23rd October, 2023) for screening at Miller Road, Kano State. They will be sponsored by HE Sen Rabiu Musa Kwankwaso into primary, secondary and higher institutions.

Sama da mutum 1000 Maza da Mata Mahaddata Qur'ani (shekara 15 - 25) sun halarci taron tantancewa yau (23rd October, 2023) da za'ayi a Miller Road dake jihar Kano. Mai Girma Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso zai dauki nauyin karatun su tun daga Primary, Sakandare da kuma Jami'a.











 

0/Post a Comment/Comments