MAGANIN JINNU ASHIQ KO ISKA KO FIRGITA KO KAMBUN BAKA KO SIHIRI DA YADDAR ALLAH


السلام عليكم ورحمة الله وبركاته يا اكون


Muna yiwa kowa fatan alkhairi, da fatan samun nasara a rayuwa.


Wanda yake fama, da iska ko jinnu ashiq, ko yawan firgita ko kambun baka, ko sihiri ga wani sirri da zamu baku da ikon ALLAH aka jarraba ana samun waraka.


Jinnu ashiq mai hana iyayena mata, aure saurayi zaizo Amma da ance ya turo magabatansa daga wannan, rana ba zai kara dawowa ba.


Ko mutum da aljanu suke bude masa Ido, ko yaran da basa iyayin, bacci da daddare suna yawan, razana ko bawan Allahn da aka masa sihiri, komai nasa ya lalace.


In Sha Allahu aka jarraba wannan maganin za ayiwa ALLAH godiya, mu Kuma za ayi mana addu'ar fatan alkhairi...


Ana samo lemon tsami guda 9 sai ganyen tumfafiya guda 7 sai a wanke ganyen tumfafiyar sosai sai a kirba shi a turmi, sai a zuba shi, a cikin kwarya.


Sai a yayyanka wannan lemon tsamin, a matse shi a cikin wannan ganyen tumfafiyar sai a Zuba ruwa ayi wanka da shi kwana uku a jere.


Kullum za ayi amfani da lemon tsami guda 9 ne ganyen tumfafiyar kuma za ayi amfani da guda 7 ne.


In Sha Allahu aka jarraba wannan maganin za ayiwa ALLAH godiya....Duk wata matsala da take jikinka zata kau in Sha Allahu. Sannan Dan uwa ko babu komai a jikinka yana da kyau ka yiwa kanka, riga-kafi.


In Sha Allahu aka yi wannan maganin, ko babu komai a jikinka to in Sha Allahu babu wani, abu da zai sameka na sharrin mai sharri, ALLAH zai kareka.


IZINI AYIWA ANNABI SALATI AYI SHARE DA, LIKE MASU KARAMAR WAYA, SUYI SALATI 100.


اللهم صلي على سيدنا محمد وعلى اله وصحبه اجمعين



0/Post a Comment/Comments

Breaking News

Ads1

{ads}

Ads2