Rundunar Sojojin Nijeriya sun kama masu hada muggan makamai a garin jos


Rundunar Sojojin Nijeriya sun sake samun nasarar bankaɗo makerar múggán makamai a garin Vom, dake ƙaramar hukumar kudancin Jos a jihar Filato.

Haka kuma anyi nasarar cafke wasu mutane biyu yayin sámámén masu suna.

Micheal Dung mai shekaru 33 da kuma Yusuf Pam mai shekaru 43.






 

0/Post a Comment/Comments

Breaking News

Ads1

{ads}

Ads2