Yan Matan da Hisbah Suka Kama a garin Kano a Hotel suna Harkan Banza


A cikin Matan da Hisbah suka kama a Kano guda 160, guda 75 an same su da cutar HIV/AIDs. 

Hakan yafarune Biyo bayan kame da hukumar hisba tayi awasu mafaka ta Yan zauna gari banza musamman Yan Mata, ciki harda Yan shekaru 13. 

Wajen da Akayi nasara kama wayannan Mata sun hada da daula hotel, freedom radio tasamu damar zantawa da Wasu daga cikinsu, sun bayyanawa freedom radio cewa wasunsu dalibaine, Wasu kuma daga jahohin makota suke, gombe, Bauchi, Jos, yobe da Kuma Maiduguri. 

Tuni hukumar ta nemi ma'aikata kiwon lafiya saboda ayi musu gwagwage, Bayan gama gwajin, angono dayawa daga cikinsu suna dauke da cuta Mai karya garkuwan jiki (HIV AIDS). 











 

0/Post a Comment/Comments

Breaking News

Ads1

{ads}

Ads2