Ƙasar Saudiyya Ta Haramata abubuwa 8 A Azumin Bana



Yayin da azumin watan Ramadana ke ƙaratowa ƙasar Saudiyya ta haramta wasu abubuwa 8.


Abubuwan da aka haramta sun haɗar da:


1. Kashe lasifika lokacin sallar Asham.


2. An hana yaɗa bidiyon sallar Asham da ta Tahajjud a kafafen yaɗa labarai a duk faɗin duniya.


3. An haramtawa masu yin i'itikafi a masallaci har sai an tantance su.


4. Sanya dokar taƙaita sallar dare da ake yi lokacin azumi don kowa ya koma gida da wuri.


5. An hana neman taimako ko tallafi a harabar masallaci da wasu keyi don bada buɗa baki.


6. An hana iyaye zuwa masallaci da yara, inda aka buƙaci masu yara su barsu a gida.


7. Daina yin buɗa baki a farfajiyar masallacin Makka da Madina.


8. Bada umarnin kashe lasifika ko kuma rage sautinta.


Me zaku ce?


0/Post a Comment/Comments

Breaking News

Ads1

{ads}

Ads2