An bayyana wani matashi mai suna Muhamad Adam Haiqal Abdullah, kusan shekara 19 daga Malaysia, a cikin bidiyon yana aikata abin kunya ga wata mace yayin da take tsaka da yin Sallah. Ya jira ta yi sujada sannan ya kusanceta ya aikata abin da bai dace ba, kuma an ga ya rufe fuskarsa a lokacin.
Amma bai sani ba cewa kyamarar CCTV tana ɗaukar duk abin da yake yi.
— Kiera Diss (@KieraDiss) November 28, 2025
Muslim men dressing as women seems to be a common occurrence.
We have millions of these men here. pic.twitter.com/ZLItjJQwN2
A wani rubutu da aka yada a kafafen sada zumunta, an yi zargi da cewa ba a samun tsaro ga mata a wasu wurare, har da masallatai, tare da wasu kalaman sukar maza musulmi.
Daga baya an cafke matashin, inda da farko ya amsa laifinsa, sai kuma daga bisani ya musanta cewa shi ne ya aikata.

Post a Comment