Ruwan Kanumfari, Lemu, da zuma yada tacere sosai a jikin ya mace
Abubuwan bukata
Kanumfari
Lemu Zaki
Zuma
Yanda za'a hada
Za'a Jiƙa kanumfarinki a cikin ruwa na tsawon awa 2, sai a tace ruwan a zuba rabin kofi, za'a matse ruwan lemu a cikin kofin sannan a ƙara cokali biyu na Zuma....
Ki sha wannan awa 2 kafin kafin a kwanta.
Sannan Idan aka haÉ—a ruwan kanumfari da ruwan lemu:
Yana taimakawa jiki samun kariya daga cututtuka
Yana taimakawa wajen tsaftace jiki daga wasu cututuka
Yana taimakawa narkewar abinci da safe
Join Our WhatsApp Group
Don’t miss out on any real-time information. Join our WhatsApp group to stay updated


Post a Comment