
Ingantaccen maganin ISTIMNA I da ake hadawa da Zuma da tafarnuwa
Da farko mutum ya samu tafarnuwa sai kamu Zuma mai kya idan ansamu wadannan abubuwa to kullum da asuba idan mutum Yayi sallar farillah wato sallar asuba idan an idar sai a dauko wadannan abubuwa wato tafarnuwa da Zuma sai mutum ya dauki tafarnuwannan sili goma 10 sai ya bareta idan yabareta gaba daya sai ayanyan kata kanana sai a zuba acikin Kofi mai tsafta sai a dauko wannan Zumar da aka tanada ita kuma sai adibi cokali biyar 5 sai azuba acikin wannan tafarnuwa da aka yanyanka sai ajuya sai a diba da cokali sai ashanye duka sai a maida sauran tafarnuwa da Zuma aajiye amma idan mutum Yayi wannan hadin yadda nayi bayani to karkaci komai kuma karkasha komai sai bayan awa 1to bayan kayi awadaya dayin wannan hadin to sai mutum yaje Yayi brush yawan ke bakinsa yadda mutane bazasuji yana warin tafarnuwa ba sai kuma mutum yaci abinci ya Sha ruwa ruwa to shikenan amma dole ne wannan hadin idan aka fara sai anyi sati daya 1one week kullum mutum zayyi wannan hadin tsahon sati 1 to insha Allah mutum zai warke daga matsalar ISTIMNA I
Shi wannan hadin yana maganin ciwon marena Sannan yana maganin sanyin Mara da infection kuma yana gyara ruwan Manin namiji sosai yana maganin ISTIMNA I da kuma maganin sanyin Mara Dan girman Allah kuyi share wasu group Dan yan uwa su amfana da wannan
Post a Comment