Ga wasu alamomi guda 7 da mace zata iya ganewa tana da cikekkiyar ni’ima ko bata domin biyawa maigida bukata
Ni’ima dai wasu sinadarai ne da suke taruwa wajen jiyar da dadin ma’aurata ko samar da cikakken gamsuwa lokacin saduwa.
Ga kadan daga cikin alamomin da mace zata gane ita mai Ni’ima ce:
(1) – 2- ki kasance kina da dumin cikin hq.
(2) – Fitowan ruwa lokacin sabuwa.
(3) – Cikowar gaba da jinki a matse.
(4) – Gamsar da miji da rikicewar sa lokacin saduwar aure.
(5) – Duk macen da take da cikakkiyar ni’ima zata na jinta cikin sha’awa lokaci zuwa lokaci.
(6) – Mace zata rika jinta cikin danshi ko tafiya kike zaki ji gaban ki yana damshi.
(7) – Santsi santsi a jikin ki sannan idan kinje fitsari wajen tsarki zaki ga ruwa mai dan yauki sosai a haraban hq, kina wankowa ko kiga dan alamun shi a pant din ki kuma ruwan zaki gan shi fari kaman ruwa ko ki gan shi kamar ruwan madara.
Amma duk ruwan da zaki gani wanda baida yauki wani daban haka ko kaman koko to na cuta ne.
Don haka mata ku kula ku san wani kalan ruwa kuke fitar wa daga jikin ku sannan akwai wani ruwa dake fita daga jikin mace wanda ba ni’ima bane kuma bana cutabane.
Kuyi sharing wannan sakon a WhatsApp
Post a Comment