MAGANIN HAWAN JINI, CIWON SUGA DA CIWON BAYA.
Yan Uwa masu Albarka Kamar Yadda aka saba , wannan Kamfani yakan zakulo mahimman hanyoyin rigakafi ko magance matsalolin rashin Lafiya.
A nemi
Kubewa
Al bassa
Yadda Za a Hada
Idan ansamu kubewa za a yankata kana Kamar Yadda akayi a hoton nan, ita ma Albassar yankata za a Yi z se asamu Kofin na Glass me mirfi wadda ze iya daukar Ruwa Lita 2½.
Se a Zuba Ruwan , a rufe se bayan awanni 4 se abudeshi .
Yadda Za a Sha
Za a Sha karamin Kofin Glass sau 3 arana safe , rana da dare . Za anashan maganin har tsawon kwanaki 14 Insha Allah zaaga Canji na Alkhairi.
Duk wadda Yakaranta sakon nan yayi aiki dashi yayiwa Annabi Salati sau 10, shine Abin sadakar. Mungode
Post a Comment