maganin karin ni'ima da dadi

 


HADIN NI’IMA

aya
dabino
mazarkwaila
hakin daka
madara ko nono mai kyau


YANDA AKE YI ZAKI

sami ayarki ki tsinceta tas sannan ki wanke ki shanya, idan ta bushe sai ki zuba a turmi ki dakata lukwi, ki na dakawa kina tankadewa da rariya mai laushi, saboda sanya amarya kuka sai ki daka dabinonki da cukwi da mazar kwaila da hakin daka lukwi ki hada da dakakkiyar ayarki guri guda, ki sami mazubi na
roba mai kyau mai murfi ki zuba, duk sanda zaki dinga sha sai kisa madara
peak ko kuma fresh milk danyen nono ko yoghurt me kyau, ba a bawa yaro mai kiwa.

HADIN NI’IMA 2

  • aya
  • dabino
  • tafarnuwa
  • sugar da madara
YADDA AKEYI

zaki sami ayarki ki jika ta, ta jiku sannan ki surfata, ki jika dabinon ki shi ma
ya jiku sosai sai a markada da dan blander ko kuma amarkado a inji amman kice sai an gama nikan gero sannan za’a nika miki don kada a nika a kan kayan miya don kada yayi yaji, sai ki zuba garin tafarnuwa a kai sai ki hada da madara ko nono idan da hali a saka a firji yayi sanyi, sai Kuke sha ke da mai dakinka

0/Post a Comment/Comments