Idan kina Buqatar Gabanki ya tsuke Yadawo kamar na Yarinyar wacce batasan 'Da Namiji ba a rayuwarta to ga Matakan da Zaki bi:-
1-I.Bagaruwar Hausa
II.Ganyen Magarya
- Idan kika samu wa'dannan abubuwa seki dafa su, ko kuma ki dafa ita bagaruwar ita kadai, sai ki rinka wanke gabanki da ruwan, ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin duminsa kaman 30mins a kalla sau biyu a sati.
2- Kanunfari
Zuma (Pure Zuma)
- In kika same su Se ki dafa da zuma, ki rinqa shan sa da zafinsa, ko ki jiqa shi ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma
3-Kanunfari
- Ana kuma dafa shi kanumfarin a zauna a ciki da dumi-duminsa ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun fari a garwashi a tsugunna, ayi turare, shi ma sau 2 a sati
4-Kwallon mangwaro
Zuma
- Idan kika samu kwallon Mangwaro seki fasa shi, zaki ga dan cikin fari, sai ki shanya shi Ya ya bushe, to Idan ya bushe se ki daka shi, a kwaba da zuma se rinka sashi a gabanki da daddare bayan isha'I, amma idan zaki kwanta bacci se ki wanke Gaban naki.
- 5-ko kuma ki dafa 'dan cikin da bagaruwa, ki wuni kina tsarki dashi, ko ki zuba ruwan a baho seki na zaunawa a ciki shima a kalla sau uku a sati.
6-Bagaruwar Hausa
Chikui (Dabino)
- Inkika samu Bagaruwa seki Shanya ta ta bushe, Seki dakata ki tanka'de kayarki, seki samu Chikui, Kina Dandala da shi kina ci.
Insha Allah Zaki sha Mamaki.
Ma'anar Chikui, Wani Nau'ine na dabino Wanda ba'a fiye nomashi aqasar Hausa ba, Amma baya wahala akasuwa, shi 'din Zaki Ganshi yanuna sosai kamar anzuba masa Zuma tsabar Laushinsa da zaqinsa, kuma Manya-manya ne.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/ HYg2KvNxf2kI2IuVfqh5RH
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
https://www.facebook.com/ netoage001/
https://chat.whatsapp.com/
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
https://www.facebook.com/
Telegram channel
Post a Comment