Kina Fama da Fibroid, Kumburin Mahaifa ko Matsalar Period?








Kina fama da fibroid, kumburin mahaifa ko matsalar period? Karanta wannan rubutu domin fahimtar matsalar da hanyoyin kula da lafiyar mahaifa ta hanyar halitta.

Wannan haÉ—in yana rage fibroid sosai da busar dashi, yana saukaka kumburin mahaifa wato cervical inflammation kenan.

Haden Ganye nan yana matukar taimakawa wajan yake da cutan fibro kunburin mahaifa Koh masalar alada.

Wannan hadin ana yawan ambatonsa saboda ana danganta shi da:

1.Rage kumburin mahaifa

2.Taimakawa wajen daidaita hormones

3.Inganta tsarin jinin al’ada (period)

4.Taimakawa wajen tsabtace jiki daga datti

Abubuwan da ake bukata:

1.Aidan fruit guda uku
2.Hannu biyu na ganyen gwaiba
3.Hannu biyu na ganyen lemon tsami
Yadda ake hadawa:

A wanke dukkan kayan sosai
A hada su a tukunya a tafasa na tsawon minti 20
A barsu su huce, sannan a tace
A sha kofi daya da safe da kuma kofi daya da yamma

Mutane da dama sun bayyana cewa suna jin sauki da bambanci a jikinsu bayan amfani da wannan hadin, in sha Allah.


Join Our WhatsApp Group

Don’t miss out on any real-time information. Join our WhatsApp group to stay updated



0/Post a Comment/Comments