![]() | ||||||
| Credit: Facebook page |
Yin turaren kanun fari yanada matukar amfani yana maganin sanyi musamman ga yaya mata
maganin warin gaba matse Mace saka gurin kamshi yakamata Mace ta kasance tana yawan amfani dashi.
Zaki iya dakashi kisa lalle ki kwaba su da miski kisaka agabanki a kallah yayi 45mnt ki wanke da ruwan zafi,yana matsi sosai.
Masu fama da warin baki anaso su dinga tauna shi kullun kosu jika shi su guntsa abaki su barshi abakin su wajen 30mnt kuma a rage cin albasa domin takansa warin baki lokaci zuwa lokaci
Zaki iya jika shi kidinga sha kina kara masa ruwa kina sha har ya Kare.
A turawa yan uwa su amfana.
SOURCE: Malama Juwairiyya Bintu Outhman
Kubiyomu ta WhatsApp don samun labarai da yadda ake had a magunguna cikin harcen Hausa.
WhatsApp group 1https://chat.whatsapp.com/JOCdCQZtuphEuh423UXn17

Post a Comment