MAGANIN CIWON SANYI (TOILET INFECTION)


 MAGANIN CIWON SANYI (TOILET INFECTION)


Sharadin shine ayi Sharing 🔔🔔🔔


Wanda sanyi yayiwa kamun rashin tausayi ga  hanyar waraka da izinin allah


ABUBUWAN DA ZA'A NEMA

1- Tafarnuwa

2- Saiwar tumfafiya

3- Kananfari

4- Citta 

5- Jar kanwa


YANDA ZA'A HADA

Asamu saiwar tumfafiya yar kadan sai asarata awanketa fes sai ahada da kananfari da citta da tafarnuwa dadai sai azuba ruwa Liter daya sai asa jar kanwa kadan. Sai adafashi sosai. 


YANDA ZA'ASHA

Za'a dinga shan rabin kofi sau biyu arana zuwa kwana 7


TANBIHI

Anaso adinga sha da dumi sannan adinga lura da kalan fitsari.


A turawa yan uwa su Amfana 👉👉👉

    Join our WhatsApp Group, to get latest news everyday,  join  WhatsApp Group 1
     Subscribe to telegram channel toget latest update always Daily_net_news

0/Post a Comment/Comments

Breaking News

Ads1

{ads}

Ads2